Hotuna daga walimar da shugaba Buhari ya shiryawa jiga-jigan APC

Hotuna daga walimar da shugaba Buhari ya shiryawa jiga-jigan APC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya hadawa jiga-jigan jam'iyyar APC walima ta musamman a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.



Akwai gwamnoni masu ci da 'yan takarar gwamnan na jihohi daban-daban da sauran wasu kusoshi a jam'iyyar da suka halarci taron.





Post a Comment (0)
Previous Post Next Post