MIYAR OGBONO

MIYAR OGBONO
Ingredients
Nama
Kifi danye da busasshe
Ogbono
Ganda
Kayan miya
Man ja
Maggi da gishiri
Curry da tafarnuwa
Preparation:
Ki tafasa namarki da gishiri, tafarnuwa, albasa, ki soya man
ja amma kadan, ki zuba markadadden kayan miyarki a kai, su
ma ba da yawa ba, idan ya soyu sai ki zuba dakakken
crayfish kamar cokali biyu, ki zuba busasshen kifinki da kika
gyara, ki zuba ruwa a kai, idan ta dahu sai kisa baking
powder kadan dan tayi yauki sosai, dama kin sulala danyen
kifi kin bare, kin cire kayar, kin gutsuttsura, shi ma sai ki
zuba, ki rufe zuwa minti biyar ko goma shike nan kingama
miyarki.
*** **** *** ***

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post