Kalli Nafisa Abdullahi na shakatawa a kasar Amurka

Tauraruwar fina-finan Hausa,Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka a kasar Amurka inda taje yawon shakatawa, ta yi kyau, tubarkallah,muna mata fatan Alheri.




Post a Comment (0)
Previous Post Next Post