Dan Sanda masoyin Maryam Yahaya ya rubuta mata wasika

Dan sandannan Rilwanu da ya fito ya bayyanawa Duniya irin soyayyar da yake wa tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ya sake rubuta mata wasika ta musamman.


Ga wasikar kamar haka:

ZUWA GA MAI DARAJA 

Maryam Yahaya)

Amincin Allah Tabbatace Ya Tabbata Agareki
Barka da Yau Yakike? Da Fatan Alkhairi Naso Ace Abubuwan da KiKa Karanta Dinan Baki Da Baki   zan fade su Amma Nasani Cewa
Tsararriyar yarinya Kamar ki wadda Zamani Ke Tapia Da Ita ba Lallai Bane Inzo Gareki
Ya zama lokacin da nazo babu wani Aiki da kike yi nupina Shine bani son zuwana Ya Zama Silar Tsinkewar Aikinki 

Wannan yasa Naturo Maki wannan Sako Dan Ya wakilceni Zuwa Gareki 

Fatan Zai Zama Daya Daga Cikin Muhimman Takardun Da Kika Taba Karantawa

Maryam Tun Farko Farko daga Ga Hutonki  Na Kamu Da Sonki 
Da muka Hadu Kuma Naji Nakamu Da Qaunarki

Naso Ace S0 Yana shawara Kapin Ya Shiga Zuciya 
Da Mun Tattauna Akansa Ni Dake Ki Kasance Lapia 

Sai Naji Daga Gareki koh Baki Amince Ba Ina Yi Maki Fatan Zama Jaruma mapi Girma Da Daukaka Acikin Yan Film Hausa,
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post