Kalli hotunan ganawar Ali Jita da Gwamnan Kaduna

Kalli hotunan ganawar Ali Jita da Gwamnan Kaduna

Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita kenan a wadannan hotunan yayin ganawar da yayi da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da matarshi Ummi El-Rufai, sun dauki hotuna masu kayatarwa yayin ganawar tasu.



Ga sauran hotuna a kasa.


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post