INA MATUKAR SON AURE_SADIYA KABALA


A sakamakon yadda ra'ayoyi na rayuwa suke banbanta, wata fitacciyar jarumar fim ta dandalin Kannywood, ta bayyana yadda take matuÆ™ar muradin aure, a yayin da wusu jaruman suke cewa ina ba yanzu ba sai sun shirya zuwa gaba. 

Ita dai wannan jarumar ta fina-finan hausa, Sadiya Kabala, ta bayyana irin yadda tale son taga tayi aure a rayuwa, inda har take rokon Mai duka da cewar, Allah ka aurar da mu. 

HausaMini.com ta fahimci cewa, akwai da yawan jaruman kannywood dake buÆ™atar aure, sai dai lokaci bai basu ikon samun abokan zama na rayuwar su ba, duba da kasancewar yanayi na rayuwa da mata suke Æ™ara yin yawa tare da samari ke gudun sa a sakamakon rashin abin hannu. 

A baya kadan jaridar NAIJ.com ta ruwaito cewa, akwai miliyoyin 'yan mata santala-tala a Æ™asar Indiya dake buÆ™atar aure, sai dai suna kukan cewa har yanzu basu samu mazajen aure ba. 
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post