Kishin Kishin: Ana tunanin Sheikh Isa Ali Pantami zai tsaya takarar gwamnan Gombe

Kishin Kishin: Ana tunanin Sheikh Isa Ali Pantami zai tsaya takarar gwamnan Gombe NAIJ.com ta samu dai cewa a yayin daya daga cikin wannan kiraye-kirayen da ake yi masa, wani bawan Allah da ake kira da Malam Lawal Mu'azu Bauchi ya wallafa a shafin sa na Facebook, malamin ya mayar da martani. Sai dai a martanin malamin ya nuna matukar shakkun sa game da hakan inda ya nuna cewa yana tsoron shugabanci musamman ma na gwamna da yake da matukar girma. Haka nan kuma malamin ya bayyana cewa duk da haka akwai yiwuwar kowa ya bayar da gudummur sa domin kawo cigaba mai ma'ana.
Kishin Kishin: Ana tunanin Sheikh Isa Ali Pantami zai tsaya takarar gwamnan Gombe
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post