INA SON ADAM A ZANGO-FATI WASHA

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa ta bayyana abokin aikinta, Adam A. Zango a matsayin wanda yek birgeta/ tako so, Fati ta saka wannan hoton na Adamu dake kasa kuma ta bayyanashi a matsayin wanda take muradi.
Bayan data bayyana hakanne mabiyanta suka rika bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan batun, kamar Haka:


SHARE THIS

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post