Javascript a sauwake (1)
js shine yaren dayake bayar da damar real programming a shafukan yanar gizo.kafin kafara koyan javascript ka tabbata ka iya html dan haka zai taimakwa fahumtarka js.
Zaka iya kirkirar kanan application kamar calculator a yaren js.
Js yana da matuqar anfani gamaisan ya uya programming.
Kafun mu fara da matakai masu wuya bari mu fara da masu saukin.
Kamar yanda muka sani js ba html bane saboda haka dole ne ka nuna browser(manhajor lilo) cewa zaka zuba mata umurnin js acikin html,ana yin hakane ha hanyar anfani da
Misalin javascript acikin html shine.
ita kalmar "alert" tana bawa nura umurnin cewa ta alantawa mutun alamar madanna dauke da rubutun ok domin yarda dan yshiga wani sabon shafin yanrgizo.
Java script ma yana buqatar kula kamar java.idan bakasa alert ba zata daukesa a matsayin text ne kawai