DUBA KUGA MATAN HAUSA FILMS DA SUKA KOMA SIYASA

Matan Kannywood Guda 5 Da Suka Koma Siyasa

Tun Shekarar 2015 Kannywood Suka Fara Takarawa Matuka A Fannin Siyasa Ta Yanda Suka Kawo Nasara Gwamnatin Shugaba Buhari A 2015 . Toh Yanzu Matan Kannywood dayawa sun koma Siyasa Kuma Zamu Kawo Muku Su Layi..


5. Rukayya Dawayya : Wannan Tsohuwar Yar Kannywood Ce Kuma Ta dade bama ganin ta sosai a fina-finai Kannywood Yanzu Ta Koma Harkar Siyasa Matuka Bamu San Ita Yar Wacce Jami'ar Bace amma Muna ganin hotuna ta da Atiku Abubakar Kuma Muna Ganin Tana Tallata Yan APC ...




4. Aisha Bello : Tana Fitowa A Fina-finai Kannywood amatsayin uwa ko bazawara ita ta koma Siyasa Inda Ita Ta Nuna Atiku Shine Take Mah Wa 2019.



3. Halima Ateete : Tana Fitowa Har Yanzu A Fina-finai Kannywood , Kuma Ta Dade da Shiga Siyasa Amma Ita Tayin Siyasa Ne akan wanda take ra'ayi , Haryanzu dai Siyasar tana yiwa Kwankwaso Ne .

2. Rashida Abdullahi Maisa'a : Wannan Itama tana Fina-finai Kannywood amma Yanzu Iya Fahimtar mu Ta Koma Siyasa Gabaki daya Ita Tana Jami'ar APC ce Kuma Tana Da Na Ofis din ..




1. Fati Muhammad : Ita Wanna Ta dade bama ganin ta a Fina-finai Kannywood amma Yanzu Ta Koma Siyasa Matuka Inda Ita Yar Fannin Atiku Abubakar Ne Domin Shi da Kansa Ya Bata Babban Matsayin Sosai Kungiyarsa Ta Siyasa...


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post