ADAM ZANGO DA AMARYARSA


Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan da matarshi inda suke cikin wani yanayi na annashuwa da nunawa juna soyayya, Adamun ya saki wadannan hotunan ne a matsayin murnar sabuwar shekarar 2018 da muka shiga. 

Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.



Post a Comment (0)
Previous Post Next Post