Rayuwa Kenan-Ku Kulla Hoton Ali Nuhu lokacin Yana Yaro

Tauraron fina-finan Hausa na kannywood,Ali Nuhu (Sarki) kenan a wannan hoton nashi tare da wani abokinshi,lokacin yana yaro dan makaranta,Alin ya saka wannan hoton nashi a dandalinshi na sada zumunta da muhawara.
Allah sarki Duniya,tana faruwa kamar ba'a yiba.
Fati Niger tayi gaskiya tace rayuwa tana faruwa wucewa take kamar ba ayi ba.
Previous Post Next Post