yanda zakai modding din 2go a java phone


1.kafin kafara akwai applications guda 3 da kake bukata.
A.
2go v3.zip
B.
Bluetooth ftp.jar
C.
Class Translator.jar
D.zaka iya download dinsu ta hanyar rubuta sunan su a google..sai kai download dinsu akan wayarka.
2.
Mataki nabiyu bayan ka saukar da wadannan apps,kaje kai create na folda kasa mata suna:"my2gomod" ko kuma duk wani suna da kaga ya dace.
3.
Mataki na uku kashiga wurin da ka aje 2go.zip ta cikin blue ftp,,sai kaje kan 2go.zip ta cikin blue ftp din kadanna 'MENU' sai kai kasa zakaga 'SELECT ALL'sai kadanna.
4. Yanxu ma sai ka kara danna 'MENU' again sai a za'bi 'EXTRACT SELECTED ITEMS' sai kadanna 'BACK', sai kaje kan foldar nan da ka hada tun farko(2gomoding),idan kashiga foldar sai ka danna 'menu'sai ka za'ba extract selected items.bayan kagama extract sai quit kafito daga blue ftp.
5.
Mataki na biyar shine ka bude Class Translator ,sai kaje kashiga foldar da ka hada dinnan kaje kai edit na duka rubutun dakakeso, that is,
zaka iya chanza 2GO da (C) 2GO
kai Edit na " am.class"
don chanza WELCOME NOTES
" aq.Class"
dan chanza 2GO LOGIN PAGE da kalmomi irin
' Logging in'
' Reconnecting'
'Starting 2go'
'2go News'
zaka iya chanza.
'Twogo.Class'
suma
'bb.Class,' ' c.Class,' 'n.Class' ku tabbata kunyi haka a natse.wadanda baka ganemusu ba kuma kawai ka barsu yanda kagansu.bayan haka,kai close na Class Translator.
6. Ka koma blue ftp sai kashiga wannan foldar daka hada sai kai select all bayan haka sai kai compress na files din kasa musu suna my2go.zip bayan haka kuma sai ka je kai rename dinsa da my2go_jad sai kai save nasa kafito daga blue ftp.
7.sai kafito kaje wurin daka hada foldar nan kai rename dinsa zuwa my2goapp.jar
idan kunji dadin wannan post kui share da like sannan ku gayyato mana abokanku zuwa.
www.arewanow.com.ng
naku Ibrahim Auwal Ishaq.
Previous Post Next Post