Adam A Zango ya bayyana haka ne,a zantawarsa da Gidan Rediyon BBC.
Jarumin ya kara da cewa fim din Gwaska na daga cikin fina-finan da ya samu kudade a dukkanin fina-finnan da ya aiwatar, Kana ya bayyana wakar “Gumbar Dutse” a matsayin wakar dake zama bakadamiyar sa daga cikin wakokinsa.
Mu dai ba abun da zamu ce sai Allah ya hada mu da halas dinmu.