Home HTML TAGS kashi na farko byIbrahim Auwal -July 09, 2017 0 HTML TAGS. skilled by ibrahim. . . . html tags sunayen element ne,dake kasancewa tsakanin angle bracket guda biyu. . . . rubutu anan html tags kala biyu ne xuwa uku. skilled by ibrahim. 1.openin tag(ko start tag) 2.closing tag(ko end tag) 3.self closing. -opening tag:shine wanda yake zuwa a farko,misali ,,,, dasauransu. -closing tag:shine wanda yake zuwa a qarshe,banbanshi da opening tag alama daya ce,slash(/). -self closing:wannan shine wanda ba dole sai kasa masa closing tag ba,kamarsu dasauransu. skilled by ibrahim Facebook Twitter