Yadda Jama'a Suka Dinga Cincirindon Neman Samun Tabbarukin Sheik Dahiru Bauchi A Saudiyya

A jiya 02/01/2019 mutane daga sassan duniya daban daban suka yi ta cincirindon ziyarar neman tabarukki daga Maulana Shehu Dahiru Usman Bauchi RTA, a Masallacin Manzon Allah  SAW, bayan kamalla sallar Azahar.



Jama'a da dama waÉ—anda mafiya yawansu ba Æ´an Æ™asar Najeriya bane sukai ta fizgowa da É“uÉ“ulowa don ziyaran Shehu duk da ba a faÉ—a musu ko shi wanene ba. Jama'a ba su gushe ba suna ta É“uÉ“ulowa har sai da hadiman Shehu suka gudu da Shehu saboda cikowan jama'a. 

Wannan al'amari yana nuna muna cewa, lallai waliyai a duk inda aka gansu akan tuna da Allah, domin hasken Annabi SAW ne yake tajalli a fuskokinsu. 

Allah ya bamu albarkan Shehu Amin.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post