Kalli hoton Anthony Joshua da Cristiano Ronaldo da ya dauki hankula

Kalli hoton Anthony Joshua da Cristiano Ronaldo da ya dauki hankula

Tauraron dan kwallon kafar kasar Portugal me bugawa Juventus wasa, Cristiano Ronaldo kenan a wannan hoton da suka dauka tare da tauraron dan damben kasar Ingila, Anthony Joshua. Hoton nasu ya dau hankula.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post