Yar Boko Part 5:Hausa Novels

Sunje sunyi pre wedding pix,wow karkiso kiga yanda sukai
kyau,wat a perfect match,ko Dan hassada dole y Ce sunyi
kyawu,yammata kuwa ji suke damage sune
Friends dinta tayima sending ,tare d postin a insta, hbawa
within some minutes hotunan sun zaga inda bakai zato ba
a yanar gixo.
Musamman a duniyar watsup,sai adduar Sanya alkhairi
ake,shaharariyar marubuciyar online Hausa novel mai suna
Umma Yahya marubuciyar goyan kaka t sanya pix din
amatsayin group icon na GRP din sisin mama,
Anfara raban invitation,rabuwa biyu sukai su ummylolo ne
suka gayyato friends din su n undergraduate tare raba
musu t shirt mai dauke d sunan Ango d amarya a jiki d
atamfar biki kyauta b tare d ko sisi ba
Wadanda ma basuyi niyyar zuwaba,sun ci alwashin zuwa
wanga hadadden biki,gifts n Riga d atamfa tunkan afara
biking,inaga bayan biki,
Itakuma t dukufa wajen kaima friends din ta n post
graduates d sauran yanuwa d obokan arziki
Duk wani shirye shirye y kammala,daidai d kayayyakin d
ango d amarya zasu sanya an dinkosune daga kasashe
mabanbanta
A yaune ake gudanar d kamun biki,d yake gidannasu
tankameme ne,mai dauke d katuwar farfajiya,gurin akai
decorating Dan gudanar d kamun
Shahararriyar mawakiyarnan t kidan kwarya tare d mai
wakar gada t jahar kano najaatu t annabi aka gaiyata Dan
kayatar d taran
Wow,shine ur eyez mai karatu,karkiso kiga hadaddun
yammatan d suka halarci kamun bikin,kowacce sanye d
red shirt d aka basu,hade d black skirt ko jeans
Wuri y kayatu iya kayatuwa,khadija mai kunshi n zaune
tana rangadawa amarya kunshi,shararriyar mai kunshi d
Mike alfahari d kunshinta ,wadda ke a unguwar
gwangwazo,kawayentane sun gewaye ta,najaatu t annabi
n waketa
Gefe kuma mai kidan kwarya ke baje kolin basirarta t
waka,an kammala yiwa amarya kunshi,sannan akai mata
kamu n nono,
Habawa nan guru y rikice d guda,amarya d kawayenta
suka shiga floor,inka kalli Matan dake gurin d irin yanayin
taran,zaka tabbatar tarone n yayan manya
Anyi rawa tare d liki,anci ansha,amarya kuwa t gaji d kyau,
Apartment daya akawarewa kawayen amarya,kasancewar
friends din ta n Cyprus ma sun sami halartar wannan biki
Washegari sukai sisters eve,ranar jumaa suka gudanar d
dinner,ran asabar akai luncheon Wanda abokanayen ango
d yammatan amarya suka kawata gun,sabda rudewa d
abokan ango sukai n ganin tsala tsalan yammatan
jamia,basu bar taran b saida kowanne y tabbatar daya zabi
wadda t kwanta mishi arai ,
Amarya d ango sunsha liki, kowa y kallesu dole su
burgeshi,especially irin shigar d suka dingayi,abunka d
combination,ita fara shikuma chocolate colour,duka
tarurrukan an gudanar dasu a meena event centre
A yaune asabar zaa gudanar d yinin biki,tunn safe gida y
cika,d yanuwa,makwabta d abokan arziki Dan taya murna,
Awannan ranar ma sun gaiyaci Ali jita Dan kayatar d
taron,inkaga yanda ake Barin kudi,bazakace akwai talaka
a duniya ba,amarya t gaji d kyau,duk kayan d t sanya sai
sunmata kyau,Anma rasa tantance ciki wadanne sukafi futo
d ita
Washegari lahadi t kama ranar d zaa daura auran neenerh
d nasmal,manyan yan kasuwa, kusoshin gwamnati,yan
siyasa,baki daga kasar america,d cyprus,wakilin shugaban
kasa,gwamnoni,d sauran masu rike d madafin
iko,talakawa,duk sun halarci daurin auren,kaikace wani
biki n yar sarki ko shugaban kasa,duk fuskar Wanda k
kalla cikin farinciki yake
An daura auren a kan sadaki naira miliyan daya
lakadan.straight suka zarce gun reception,cikin gida kuwa
maroka sun shiga suna roko d kirari ,hajiya Maryam t futo t
babbasu kudi ,suka tafi suna San barka,tare d gdya d yi
mata kirari,lallai wannan shine bikin yar gata
Karfe Hudu ,auntyn neenerh t umarceta data shiga wanka
danfara shirin tafiya gidan mijinta,awannan lokacinma
shiryata akai tare d fesheta d turarukan d Ni kaina ayusha
ban taba jin kamshin su ba,duk irin Kurda kurdata ganin
kwakkwafin ganin amare.
Part din dad akafara kaita yayi mata nasiha,sannan n
mom,karfe biyar yan daukan amarya sukazo,dad y umarci
masu zuwa ganin daki suje su gani d kanshi zai kaita
anjima,kaji harkar yan boko
Mom d dad zaune gaban mota,neenerh abaya sai kuka
take,mom n kara mata nasiha har suka iso kofar gidanta
dake ALU avenue,nasarawa.
Mai gadi y bude musu,tsayawa baiyanawa mai karatu
kyawun gidan ,baki b zai iyaba,sai Dai idanu y kalla,tare d
jinjina g maginan gida d kamfanin d aka baiwa kwangilar
decorating gidan
Lokacin duk an watse b kowa, sai haushin police dog ,d
sallama suka shiga palon,nasmal ango y amsa musu,tare d
durkusawa Dan gaishesu
Nan dad y baiwa nasmal amanar tilon diyarshi,tare d yi
musu adduar zamn lfy d zuriah dayyiba,hakama mom.
Tasowarsu su futo yayi daidai d lokacin d neenerh t fashe
d wani irin kuka mai ban tausayi mom,Ce t dawo kujerar d
neenerh ke zaune tare d yi mata mgna a kunne,tace
daughta,kowacce mace d haka t saba.take gud care of ur
husband.tare dayi mata kiss agoshi,tace gud nyt,love u
daughtr
Ango nasmal y karaso kusa d bride dinshi,tare d yaye
mayafin d ta rufe fuska,ganin hawaye shabe shabe a
fuskar,fuskar t kunbura idanuwanta sunyi ja,b abinda suke
mata Sai zugi sanadiyyar kukan d tasha n tsawan saoi
Biyar
Handkerchief y zaro a aljihunsa ,tare d goge mata hawayen
,yanayi yana lallashinta,ahankali har hawayen suka daina
zuba,umartarta yayi su je daki dan hutawa
Ganin t cikin damuwa yasanya shi jin tausayinta,toilet y
nufa yayi wanka,y sanya kayan bacci,y umarceta
datai,girgixa kai tai,wato aa,yayi yayi d ita tayi amma
taki,karshe y nufi kitchn dsn dauko musu abinci ,y tadda ita
inda y barta
Kusa d ita y karaso,Ahankali y fara cire mayafin d aka
rufamata,kokarin cire alkyabbar d t sanya yake,t rike
hannunwanshi,tare d cewa pls hubby kabari zan cire d
kaina b tare d y sauraretaba y cire rigar,wow ayau y kara
tabbatar d matar tashi kyakkyawace ajin farko
Sannu a hankali y cire duk wasu kaya dake jikinta illa bra
d pant y barta
Akwaninta y nufa y zabo mata rigar bacci kalar nashi
kayan,y iso y sanya mata
Carpet din dake tsakiyar dakin y zauna ,y umarceta t zauna
yai serving dinsu,a hnkli y dinga cida ita saidaya tabbatar t
koshi d kazar sannan y bata fresh milk din t sha,sannan y
faraci,byn y koshine suka nemi toilet danyin brushing
Dagata yayi cak,kamar kankanuwar yarinya y nufi dakinsa
d ita,tayi lif a bynshi tamkar Bby
A kan gado y sauketa,tare d murmushi,zaunawa yayi kusa
d ita, yace hba bbyna,why are u feeling shy today,today is
our happiest day in lifee,let's make it memorable
Murmushi neenerh tayi,b tare d tace uffan b,kusa d ita y
kara matsowa,yana mata mgna pls wifey ,Ina
alkawarurrukan d burin d kikaciwa wannan ranar itadai
murmushi kawai tayi
Shammatar shi tayi ,t futa aguje Dan Barin dakin,aikuwa y
rufa mata baya,
Isarta dakinnata d zummar murda key din,y danna d karfi
,aikuwa Sai gata kasa t xube ,(karfin Mace d namiji b
dayaba)
Ganinta kwance kasa war was,yasanya yiwa kansa
makwanci a kanta,kokarin tureshi t shiga yi,tare d cewa pls
hubby ka barni n kwanta am tired
Haduwar numfashinsu guri guda y sanya mata kasala,hat
muryarta t kasa futa,sanadiyyar wasannin d y farayi mata,y
sa ilahir jikinta yin sanyi
Kissing dinta y shigayi,hakan y mntar dasu a duniyar
dasuke,Sai daya tsotse bakinnata tsaf sannan y sakko
kirjinta
Saukar harshenshi kan dukiyar fulaninta y haddasa mata
rawar jiki,a hankali y dinga wasa dasu,hankalinshi y fara
gushewa daga gareshi,jikinsa y saki,hakan y bata damar
tureshi t nufi gado tana maida numfashi tamkar wadda tai
gudu
Ganin duk hankalunta y bar jikinta saboda tsoro,yasa y
tausaya mata
Abinka d yan book,nan y shiga romancing nata San
ranshi,harsaidatakai g kowanne cikinsu y gamsu batare d y
jefa kwallo aragaba ,ganin y dakata d abinda y ke d
kudurin isarwa,taji wani farinciki y saukar mata a zuciya
Bacci ne y fara sace neenerh,sannan shima nasmal ,sbda
gajiya basuji kiraye kirayen sallar asuba,
Misalin karfe goma neenerh t bude ido,ganin lokaci har
rana t futo,yasa tai salati tare d yunkurin tashi
Motsinta ne y farkar d nasmal ,a tare sika shiga toilet sukai
alwala, Jam'i sukai,nan nasmal yai t kwararo adduoi ,
Nikaina ayusha mmki y rufeni Ashe yan bokon wannan
zamani sunada ilimin addini sabanin n da,d babu abinda
sika Sa a gaba sai aladu n nasara(nasara asarar duniya )
Tare suka nufi kitchen d xummar Dora breakfast,ji sukai
gatemn n knocking tare d sallama
Dauke yake d warmers ,abunci iri iri,kama daga n turawa
zuwa na kasarmu najeria,Mmn nasmal Ce d wannan
hidima
Neenerh taji dadin sanwar,tare d alfahari d uwar
mijinnata,Ashe Dai tana Santa
Toilet nasmal y nufa tare d daura towel ajikinshi,umartar
neenerh yayi datazo siyi wanka,kafada t makale alamun aa
Aikuwa kanta farga y dagata cak,abinka d mai jikin Fulani
yar sawalwala,bai direta ako inaba sai kwamin wanka
Tana kokarin kwacewa t futo ,ya rike ta GAM,yana cewa
hba wifey na,y are u behaving like an illiterate lady,
Kibar nuku nuku kisaki jiki mu fantama,mu wataya mu
Shana tare d dandanar zumar juna,lokacinmune ,ya
kamata muci karanmu b babbaka
Itadai neenerh jinsa kawai take amma tayi shiru,sannu a
hnkli y rabata d dukkanin kayen baccin d ke jikinta
Hannayenta biyu t sa t kare dukiyar fulaninta wai acewarta
kunyarsa takeji,lol
Tare d durkushewa agun,hannuwanshi biyu yasa y tasar d
ita tsaya,tare d yi mata mgna cikin murya can kasa
Yace wifey kalleni mana,amma ina taki yarda su hada
idanu,t rintse su tsam,hannu y sa y dago habarta,tare d
cewa haba bbyna wannan ai kauyencine
Ko sokike nai fishi,jin y ambaci kalmar fushi tai saurin
bude idanu,idanunsu y hadu guri guda,ganunshi naked
yasa tai saurin rintse idanu
Bai kara bita kantaba,ya kunna shower t ruwan dumi,d
yake anadan sanyi,shower gel y dauko d sponge y shiga
cuda mata jiki,sannu a hankali y wanketa tas,ganin y
dakata d yi mata wankan yasa ta bude ido
Gani tai y zuba mata idanu yana kallanta from head to
toes,rasa wajen mafaka tayi ,hakan y sata saurin
rungumeshi,hakan b karamin dadi y mishi ba,a haka y
mika mata sponge din yace is ur turn ,a hnkli t shiga
sabamai ajiki,atare suka dauraye jikinsu ,kammala wankan
keda wuya,nasmal y fara playing game,tin tana hanashi
harta saki jiki suka ji dadin juna
Atare suka futo suka shirya,sannan suka nufi dining Dan
yin dinner,idanun nasmal akan neenerh baisan ganin
abinda zai takura ta,araina nace basa banba,tin kafin ka
cimma burinka kenan,k fara sambatu inaga k jefa kwallo
araga
Yinin ranar Baki ne suka dinga zuwa,d yawa sun musu
sallama Dan nufar garuruwansu,wasu kuma Dan ganin
dakin amarya,
Washegari litinin ,ranar zasu tafi honey moon kasar dubai
Misalin 10:00am suka futo daga gidansu,suka nufi gidansu
nasmal,gban neenerh sai faduwa yake,waca irin tarba zaa
mata
Isarsu keda wuya,mum n zaune a farfajiyar gidan bangaren
garden,rike d magazine tana dubawa,hangen tilon Dan ta
namiji nasmal rike d hannun lovien shi yasa taji wani bakin
ciki y turniketa
Ita bataso y auri neenerh ba,nanah diyar aminiyarta taso y
aura,sannu harsuka karaso gunta,
Hugging din juna sukai ,tare d kiss a Cheeks nasu,cikin
faraa yace mom meet ma wifey neenerh, faraa dauke a
fuskar neenerh ,tayi nufin hugging mum Dan nuna jin
dadin haduwarsu,amma sai mum tayi zamanta a kujeran
dake kusa d ita
Ganin haka yasa neenerh cewa gud mrng mum tare d
risinawa,tamkar wadda aka takurawa t amsa
Nasmal baiji dadin yanda mum tayi ma wifey
dinnashiba,amma baisan yin mgnar a gban neenerh
Tinda suka gaisa mum t maida hankalunta kan magazine
din gabanta,tanayi tanashan drink din dake gabanta
Ahankali y Ce mum ina dadyna da su meenah n
nisa,batare d t dago kaiba tace,suna upstairs,dad y futa
since morning
Umartar neenerh yayi data taso su shiga ciki,a Palo suka
zauna,duo jikin neenerh yayi sanyi,atake y kira nisa d
meenah a waya,jin bros dinnasu yazo
Aguje suka taho kowacce nasan Riga yar uwarta isa g
brodan nasu,basu kulada neenerh datake gefe azaune ba
Rungumeshi sukai atare,sukace bros we really miss
u,kasamu aunty k manta damu
Dariya yayi,tare d nuna musu neenerh dake
kallonsu,meenah Ce tace oyoyo aunty neenerh,u r wlcm
,aiban luraba d gurinki zanxo,bazanje gun bros ba
Tashi tai t koma kusa d neenerh ,t rungumeta tare d
zaunawa kusa d ita sika Dan fara hira
Ita kuwa nisa takaicine y cikata ,yaune rana t biyu d
sukaga neenerh,wancan lokacin bakincikine y hanasu
gane beauty Ce ajin karshe
Sai a yanxu t tabbatar d mgnr yar uwarta meenah,hakan b
karamin kiyayyar neenerh t karajiba,ko kallon inda neenerh
take bataiba balle t samu arzikin gaisuwa
Sun Dan jima suna hira ,ganin mom bata shigoba y koma
garden d suka barota,yace hba mum y are u behaving lyk
dis,I brought her dankuyi sallama but u ignore staying wit
us,y mum?
Yayi alamun kuka ,sai a wannan lokaci t dago kai cikin
matukar bacin rai ,tace from now on kada k kuma kawomin
dis idiot gidannan ,if not Ku duka zaku raina kanku,
Mmki y cika nasmal d tsoro,azatanshi in mum taga y auri
neenerh zata hakura d batun yar friend dimta dayaki aura
Ashe abun b haka bane,budar baki zai sake mgna,mum t
umarceshi d y tashi y fuce mata d gani
Atsorace y mike,y shiga palour y tadda meenah t kawowa
neenerh drinks d abinci,cikin bacin rai yace let's go
wifey,yana rife t mike,meenah tace hba bros y are u living
early,I tot yini zakuyi
Said wannan lokacin yayi murmushi yace don't worry Sist
dama munxo muyiwa mom sallama ne zamu wuce Dubai
for our honeymoon ,in dad y dawo ki gaya mishi munxo
Ta amsa da to,hannunsa rike Dana neenerh tamkar Wanda
akace zaa kwace masa,y nufi parking space
Neenerh kecewa hubby banyiwa mom sallama bafa,banxa
yayi d ita,y bude mata front seat y umarceta data shiga
aikuwa t dage taki shiga tare d cewa am not going any
where batare d naiwa mom sallama b,wata tsawa yayi
mata ,wadda tasata rikicewa batasan lokacin data shige
motarba suka tafi
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post