HomeLabarai Shugaba Buhari ya halarci taro akan tafkin Chadi byIbrahim Auwal -December 15, 2018 0 Shugaba Buhari ya halarci taro akan tafkin Chadi Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan lokacin da ya halarci taro akan tafkin Chadi, shugaban yana tare da shugaban kasar Nijar, Mahamadou Issoufou dana Chadi, Idris Deby da firaministan Kamaru, Philemon Yang. Tags: Labarai Facebook Twitter