HomeKANNYWOOD Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau da 'yan uwanta byIbrahim Auwal -December 04, 2018 0 Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda take tare da 'yan uwanta sun haskaka sosai sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri. Tags: KANNYWOOD Facebook Twitter