Kalli jirgin da aka yi da Lu'u'lu'u

Wannan hoton jirgine da aka yi da Lu'u'lu'u wanda
shahararren kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na birnin
Dubai watau Fly Emirate ya kera, ya bayyanashi da sunan
bling 777 kuma ya bayyana cewa a gurin wata gwanar
kwalliya ya ga hoton.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post