Video: Fati Shu’uma Ta Karyata Cewar Ance Tanason Buhari Da Aure

Assalamu Alaikum Mabiya wannan shafinnamu.

Idan Baku mantaba a WASU daga cikin yan jiridun arewa bloggers  sun kawo muku wani post na cewar fati shu’uma tana son shugaban kasar najeriya da aure inda wata jaridar mikiya ta buga.

To fati Shu’uma ta fito a wani bidiyo wanda ya fito daga shafinta na instagram cewa ita batace tanason buhari da aureba karya jaridar take mata.

Kuma ta kara dacewa Danso tanason shugaban kasa tunda mu muka zabeshi da hannunmu amma ita batace tana sonsa da aure ba.

Ku danna jan rubutun kasa dan saukewa 

DOWNLOAD VIDEO HERE

Souces Arewablog
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post