YANDA ZAKAI DOWNLOAD NA YOUTUBE BIDIYO A KOWACCE IRIN WAYA
byIbrahim Auwal-
0
da yawa daga cikim mutane suna yi mana tambaya akan yanda zasui download na bidiyo daga youtube,to yau dai muzo muku da hanya mafi sauki da mutum zai saukar da bidiyo daga youtube cikin wayarsa,wannan hanya tana aiki a kowacce kalar waya,android ko nokia java kai harma da computer.dafarko abun da ake buqata shine kaje kan youtube bidiyo din ta cikin browser ka sai kaje kai edit na link din ka chanza www. zuwa ss . misali linka din yana haka:www.youtube.com/watchsjgtd?hks yanda zakai shine ka gobe www. ka maida link din haka:ssyoutube.com/watchsjgtd?hks dafatan kowa ya fahimta naku Ibrahim Auwal Ishaq.idan kana da tambaya kawai kuyi anan wurin comment din.