YANDA ZAKA SAMU KYAUTAR #1000 A LAYIN AIRTEL


Assalamu-Alaikum.
Barkanmu da sake saduwa da shafin www.arewanow.com.ng,dafatan kuna cikin koshin lafiya,kamar yanda muka sani wannan shafi yakan samo mana sababbin garabasa na layukan waya,to yau insha Allhu zamu ga yanda ake samu naira 1000 da naira dari kachal.
ABUBUWAN DA AKE BUQATA
1.katin #100.
2.wayar hannu(kowacce kalar hanset).
YANDA AKEYI
dafarko zakasa *220*sai kasa lambar pin na katin#
.
.
.
Asha garabasa lafiya.
Previous Post Next Post