Wata baiwar Allah ya zayyano irin garabasar da maza ke diba

Wata baiwar Allah ya zayyano irin garabasar da maza suke
samu wajan yin Sallah, tace Maza sun taki sa'a wallahi, idan
maza suka yi sallah a jam'i suna yin kowace sallah akan
lokacinta tare da samun lada nunki 27.
Ta kara da cewa suna samun lada a takun da suke yi na
zuwa da dawowa Masallaci.
Ta karkare da cewa lallai Allah me Rahama ne.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post