Wannan baiwar Allahn ta musulunta


Wannan baiwar Allahn ta bayyana cewa, Allah ya azurtata da karbar kalmar shahada inda yanzu ta zama cikakkiyar musulma, muna fatan Allah ya kara fahimtar da ita ddini ya kuma karo mana irinta.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post