Shugaba Buhari ya ziyarci gidan tarihin tunawa da kisan gillar da akawa Yahudawa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a kasar Poland yayin da yaje gidan tarihi na Auschwitz-Birkenau inda ya ajiye fulawa ya kuma rusuna dan girmamawa ga kisan gillar da akawa Yahudawa a lokacin yakin Duniya na biyu da akewa lakabi da Holocaust.




Post a Comment (0)
Previous Post Next Post