Katyaccen hoton Taurarin fina-finan Hausa a gurin taron PDP
byIbrahim Auwal-
0
Taurarin fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa, Fati Muhammad, Zaharadeen Sani, Fati K.K da mawakiya, Maryam A. Baba kenan a wannan hoton da suka dauka a gurin wani taron jam'iyyar PDP.