Kalli 'yan biyun General BMB sanye da rigunan goyon bayan Buhari
byIbrahim Auwal-
0
Wannan hoton 'ya'yan tauraron fina-finan Hausane, Bello Muhammad Bello, General BMB sanye da rigar yakin neman zaben Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, sun yi kyau, tubarkallah, muna fatan Allah ya raya su rayuwa me Albarka.