Kalli jama'ar da suka taru a wajan kaddamar da yakin neman zaben Atiku a Sakkwato
byIbrahim Auwal-
0
Wadannan hotuna yanda jam'ar jihar Sakkwato suka fito ne kwansu da kwarkwatarsu suka taru a wajan yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da aka yi a yau, Litinin.