Ku Kalli Nazir Sarkin waka da Jamila Nagudu suna Nishadi


Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan tare da tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Umar, Nagudu a wadannan hotunan nasu suna Nishadi, muna musu fatan Alheri.




Post a Comment (0)
Previous Post Next Post